iqna

IQNA

cibiyar musulmi
Tehran (IQNA) cibiyar musulmi n yankin Yellowknife a kasar Canada tana bayar da tallafi ga marassa galihu a kasar.
Lambar Labari: 3485486    Ranar Watsawa : 2020/12/23

Tehran (IQNA) cibiyar musulmi n Amurka ta bayar da shawarar mayar da ofishin wata cibiyar musulmi a Faransa da gwamnatin kasar ta rufe, zuwa kasar Amurka.
Lambar Labari: 3485431    Ranar Watsawa : 2020/12/05

Tehran (IQNA) musulmin kasar Afirka ta kudu na shirin kalubalantar hukuncin wata kotu da ya hana yada kiran salla  a wani masallacin musulmi.
Lambar Labari: 3485159    Ranar Watsawa : 2020/09/07

Tehran (IQNA) cibiyar musulmi da ke birnin New York na kasar Amurka ta bude gwajin cutar corona kyauta ga dukkanin mutane.
Lambar Labari: 3485051    Ranar Watsawa : 2020/08/03

Bangaren kasa da kasa, Jami'an 'yan sanda sun kame wani mutum da ke yin barazanar kai hari a kan babbar cibiyar musulmi a yankin California ta kudu gami da masallatansu.
Lambar Labari: 3480888    Ranar Watsawa : 2016/10/29